Salon rayuwaAfirkaSarauniyar Kyau ta Jamhuriyar Nijar03:35This browser does not support the video element.Salon rayuwaAfirkaGazali Abdou Tasawa ZUD/MAB/SB02/27/2024February 27, 2024Kuna da macen da ta fi wannan kyau a yankinku? Sarauniyar kyau ta Jamhuriyar Nijar ta 2024 ta sha alwashin hana dalibai mata karuwanci a kasar. Shin za ta iya wannan aiki?Kwafi mahadaTalla