1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Sarrafa mangwaro zuwa kayan makwalashe

04:16

This browser does not support the video element.

Gazali Abdou Tasawa ZUD
September 1, 2022

Mata a Jamhuriyar Nijar sun fara sarrafa mangwaron da ake hada-hadarsa a Yamai zuwa kayan makwalashe. Ga karin bayani a cikin wannan bidiyon.