Ministocin wajen Saudiyya da Rasha sun gana game da Siriya
March 4, 2019![Adel bin Ahmed Al-Jubeir Außenminister Saudi-Arabien](https://static.dw.com/image/46064295_800.webp)
Talla
Ya kuma kara da bayyana shakku game da dorewar tsaro a Siriya cikin dalilan da suka haifar da jinkirin mayar da kasar cikin daular Larabawa, wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kungiyar tarayyar Turai ta sanya ministan harkokin cikin gida da wasu kusoshin gwamnatin Siriya shidda cikin jadawalin wadanda ake zargi da hannu a cin zarafin farar hula karkashin jagorancin shugaban kasar Bashar Assad.