SiyasaSauye-sauye a jam'iyyun NajeriyaMuntaqa Ahiwa04/07/2022April 7, 2022Yayin da iskar siyasar 2023 ke kadawa a Najeriya da ta kai ga samun sabon jagoranci a APC a yanzu, babbar jam'iyyar adawa ma ta ce ta yi watsi da batun karba-karba da ta saba.Kwafi mahadaHoto: Luis Tato/AFPTalla