Dame Sylla ya kwashe shekaru da dama yana yin sana'ar kasuwanci a cikin wani karamin shago na 'yan uwansa. Abokanansa da dama sun yi kasada sun kama hanyar Turai, amma shi yana ganin makomarsa tana a Senegal saboda horon da ya samu da kungiyar ASPAIL.