SiyasaAfirka
Senegal ta kawar da yuwuwar tsuke bakin aljihu
September 8, 2026
Talla
A wannan Talata Firaminista Ahmadou Al Aminou Mohamed Lo na kasar Senegal kawar da yuwuwar daukan wani gagarumin mataki bayan cimma matsaya da asusun ba da lamuni na duniya, IMF kan samun kimanin kudi dala bilyan 2.2 na bashi.
Matakin karfafa tattalin arziki
Firaministan ya bayyana haka lokacin da yake gabatar tsarin a majalisar dokoki. A watan Mayu Shugaba Bassirou Diomaye Faye na kasar Senegal ya nada Ahmadou Al Aminou Mohamed Lo a mukamun na firaministadomin ci gaba da tattaunawa da hukumomin kudi na duniya, domin ganin kasar ta Senegal ta samu mafita kan matsalolin kudi da take fuskanta.