Shari'ar sojoji a Turkiya
January 23, 2017Talla
A kasar Turkiya sojoji 62 biyu aka gurfanar gaban kotu bisa yun kurin juyin mulkin da bai yi nasara ba. Daga cikin akwai man'yan hafsoshi 28 da wasu kananan sojoji 52, wanda aka zarge su da karbe iko da filin jirgin saman birnin Istanbul, cikin daran da aka yi yunkurin kifara da gwamnatinshugaba Recep Tayyip Erdoğan a watan Yulin bara. Ana tuhumarsu da cin amanar kasa, kuma suna iya fiskantar daurin rai-da rai.