Sharleen Amonda 'yar damben Kareti a kasar Zimbabuwe03:13This browser does not support the video element.Stefan Möhl/ AS02/29/2016February 29, 2016Sharleen Amonda ita ce ke kan gaba a wasan Kareti a kasar Zimbabuwe. Yanzu haka tana kokari wajen ganin ta shiga gasar Olympics.Kwafi mahadaTalla