SiyasaShekaru 50 da mutuwar Martin Luther King01:13This browser does not support the video element.SiyasaMouhamadou Awal Balarabe04/04/2018April 4, 2018Shekaru 50 ke nan da kashe Martin Luther King saboda adawa da banbanci da ake nuna wa bakar fata na Amirka. Sai dai bincike ya nuna cewa har yanzu bakake ba sa samun dama da farar fata na kasar ke samu. Kwafi mahadaTalla