Shekaru biyu da sace 'yan matan Chibok02:31This browser does not support the video element.Adrian Kriesch/ AS04/14/2016April 14, 2016Shekaru biyu kenan da 'yan Boko Haram suka sace 'yan mata 'yan makaranta a garin Chibok. Wannan batu na cigaba da tada hankalin iyayen yaran kasancewar har yanzu ba a kubutar da su ba.Kwafi mahadaTalla