Shin kun gamsu da jagorancin Abba a hukumar kannywood?
01:43
Salon rayuwaAfirka
Nasir Salisu Zango SB
May 14, 2024
Watanni bayan nada Abba El-Mustapha a mukamin shugaban hukumar tace fina-finai ta jihar Kano, tauraron fina-finan arewacin Najeriya ya ce ya saisaita fannoni da dama na badalar da ake fuskanta a masana'antar Kannywood.