1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shin menene ke haddasa girgizar ƙasa kuma a wace nahiya ta duniya aka fi fuskantar girgizar kasar?

Abdullahi Tanko BalaFebruary 14, 2010

Taƙaitaccen bayani game da dalilan dake sanya aukuwar girgizar ƙasa.

Wasu mata biyu ke kukan takaici na rushewar gidansu sakamakon girgizar ƙasa a birnin Bingol na ƙasar Turkiya a ranar 2 ga watan Mayu shekarar 2003.Hoto: AP
Ita dai duniya ta kasu zuwa sassa wanda ake cewa nahiyoyi, sannan a ƙasa kuma akwai wasu abubuwa masu kama da farantai waɗanda sune suka haɗa duniyar a ƙarƙashin ƙasa wato maána kamar mahaɗa kenan.