1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Rana 24.06.2020

Ramatu Garba Baba
June 24, 2020

A cikin shirin za a ji yadda a Najeriya matsalar fyade ta janyo martani dabam- dabam daga shugabanin addinai, inda suka bayyana bukatar daukar matakan hukunci na addini.

A cikin shirin za a ji yadda a Najeriya matsalar fyade ta janyo martani dabam- dabam daga shugabanin addinai, inda suka bayyana bukatar daukar matakan hukunci na addinin musulunci da addinin kirista kan mutane da ake samu da hannu wajen aikata laifin fyade

Tsallake zuwa bangare na gaba Bincika karin bayani

Bincika karin bayani