Shirin safe: 25.09.2016
September 25, 2016Talla
A cikin shirin za a ji cewa 'yan sanda a Jamus sun cafke wani mutum mai shekaru 22 da haihuwa wanda ake kyautata zaton cewar dan kungiyar IS ne. Akwai kuma karin labaran duniya da ma shirin sharhunan bayan labarai.