Shirin Taba Ka Lashe
October 23, 2018Talla
Wani bangaren da jama'a musanman tsofaffi da masu zurfin ilimi ke baiyana damuwarsu, shi ne yadda wake-wake da ake yi a fina-finai na gida, suka koma tamkar na wasu al'adu kamar Indiya ko Rap na Amirka maimakon nishandantar da jama'a da yarensu na asali.