Al'ummaShirin taimakon mata ta fannin noma a Yuganda01:21This browser does not support the video element.Al'umma03/06/2017March 6, 2017Galibin mata a Yuganda sun rungumi harkar noma musamman wadanda karatu ya gagare su. Sun sami wata dama da wata cibiya ta Kad Africa mai ba da horo kan aikin noman kayan lambu, ke samarwa a kasar.Kwafi mahadaTalla