Hukumar zaben Najeriya ta karfafa shirye-shirye
January 12, 2023![Najeriya I Shirye-shiryen zabe](https://static.dw.com/image/6513833_800.webp)
Talla
Hukumar zaben Najeriya ta baje kolin sunayen mutanen da aka yi wa rajistar da yawan su ya kai milyan 93 da dubu 500. An gano kura kurai a cikin rajistar.