Shugaban Erdogan ya bayyana takaicinsa tare da yin kashedi ga wadanda ya kira makobtan arziki da ya ce suna nema gurbata dangantaka.
Kawo yanzu dai babu wani karin haske da Iran ta yi dangane da wadannan makamaida ta harba a Turkiyya wadanda NATO ta lalata su tun daga sararin samaniya.