SiyasaMacron ya lashe kyautar gwarzon Turai03:10This browser does not support the video element.SiyasaLateefa Mustapha Ja'afar05/10/2018May 10, 2018Ya Tarayyar Turai za ta kasance nan gaba? Yayin wani jawabi ga majalisar dokokin Tarayyar Turai, shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nuna yadda yake kallon Tarayyar Turan, inda ya kwatanta rarrabuwar da ake samu a Turai da yakin basasa. Kwafi mahadaTalla