SiyasaTurai
Shugaban NATO ya Jaddada bukatar hadin kai
June 17, 2026
Talla
Babban sakataren kungiyar kawancen tsaro Mark Rute ya tabbatar da cewa Amurka ba za ta ja da baya ba duk da rage yawan dakaru da ta yi a cikin kawancen.
Ya ce kasashen Turai a shirye suke su bayar da karin sojoji idan bukatar hakan ta taso.
Kalaman sakataren kungiyar tsaron ta NATO na zuwa ne gabanin taron ministocin tsaron kungiyar wanda za a yi a ranar Alhamis.