Siyasa da Al'umma 1
March 15, 2010Talla
Ƙungiyoyi masu zaman kansu na taka muhimmiyar rawa wajen taimakawa al'umma a fannoni daban daban na rayuwa. Shirin na wannan karon zai duba irin gudunmawar da wata ƙungiyar ƙwallon ƙafa dake a wata unguwar talakawa dake Nairobi babban birnin ƙasar Kenya ke bayarwa ne.