1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasa da Al´umma 10

March 22, 2010

Sasantawa bayan rikice rikice

Sau da yawa mata da matasa ne ke shiga mawuyacin hali sakamakon munanan rigingimu. Wasu lokutan su ma suna shiga ana damawa da su a irin waɗannan rigingimun. Yau za mu duba shirin sulhu ne bayan tashe tashen hankulan ƙasar Liberiya.