1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasa da Al´umma 8

March 22, 2010

Tallace tallace ta hanyoyin sadarwa kamar telebijin da rediyo

Hanyoyin tallace tallace ta kafofin yaɗa labaru na da yawa. Ba ya ga ta telebijin, rediyo da ma internet, ana kakkafa allunan talla musamman a gefen hanya a manyan birane, wani lokacin ma har akan tufafi. Sai a biyo mu cikin shirin domin jin yadda ake irin waɗannan tallace tallacebn a Afirka Ta Kudu.