1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Siyasa da rashin kan gado a Afirka

Yusuf Bala Nayaya
August 2, 2018

An dai ga yadda ta kaya a zaben Mali da Zimbabuwe wacce sai da aka gwabza da 'yan adawa, haka zabukan da suka gabata kamar na Gambiya, yayin da ake tunkarar zabe a Kwango wanda ba a san makomarsa ba.

Simbabwe, Harare: Anhänger der Opposition Chamisas MDC-Partei protestieren auf der Straße
Hoto: Reuters/S. Sibeko
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna