SiyasaAfirkaSiyasar Kano ta sake shiga wani sabon yanayi mai rikitarwa 39:09This browser does not support the video element.SiyasaAfirkaBinta Aliyu Zurmi01/08/2026January 8, 2026Siyasar Kano ta sake shiga wani sabon yanayi mai rikitarwa da ka iya kawo rarrabuwar kawuna a tsakanin mambobin jam'iyyar NNPP da kuma 'yan Kwankwasiyya.Kwafi mahadaTalla