1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaAfirka

Sauyin salo a siyasar Najeriya

May 19, 2022

Alamu na nuna cewa siyasa na sauya salo a arewacin Najeriya, inda jam'iyyun APC da PDP ke samun raguwar jiga-jigan mambobi da ke komawa jam'iyyar Engr. Rabi'u Musa Kwankwaso ta NNPP a jihar Kano.

DW l Kwankwaso Interview, Nigeria
Hoto: Kwankwasiyya official Foto, Kano Nigeria

Jam'iyyar NNPP ta Kwankwaso na ci gaba da samun sabbin mambobi a Kano. Cikinsu kuwa har da tsohon gwamnan Kano malam Ibrahim Shekarau da ya fice daga jam'iyyar APC.

Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da Sharhuna