An yi wa sojin Najeriya kaunatar bauna
October 4, 2019Talla
Wani mazaunin yankin wanda bai so a ambacin sunansa ba ya shaida wa wakilinmu Yusuf Ibrahim Jargaba cewa maharan sun yi wa sojojin kwantar bauna inda suka bude masu wuta
Wani Jami'in sojan mai mukamim Kanal da bai so a ambaci sunansa ba ya tabbatar da afkuwar lamarin inda yace nan gaba za su yi magana da manema labaru.
A baya dai yan bindigar sun sha kashe al'umma a jihar ta Zamfara a yanzu kuma suka sake salo zuwa ga jami'an tsaro.