SiyasaBurkina Faso: Abinci zuwa Nijar 03:47This browser does not support the video element.SiyasaGazali Abdou Tasawa ZU/LMJ09/02/2023September 2, 2023Sojojin Nijar sun yi wa manyan motocin kayan abinci rakiya wadanda suka shigo daga Burkina Faso, domin tunkarar tsadar rayuwar da ta biyo bayan juyin mulki a kasar.Kwafi mahadaTalla