1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Matashi mai sana’ar gyaran waya

September 25, 2019

Matashi Abubakar Aliyu da akafi sani da Baba Abu kwama wanda ya kamala karatunsa na Jami’a yace ya yanke shawarar yin sana’ar gyaran waya ce tun a shekarar 2010 bayan da ya fahimci kasuwar waya na kara bunkasa.

IPhone 5C
Hoto: Getty Images/AFP/K. Nogi

Sakamkon wannan sana’a ta gyaran waya, matashi Abubakar yana dogaro da kansa har ma ya dauki wasu matasa aiki wadanda ke cin abinci a karkashin sa.