1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Spain: Gidajen kula da tsaffi da dama an samu wadanda suka mutu saboda Corona

02:03

This browser does not support the video element.

Jan-Philipp Scholz SB/MNA
April 4, 2020

A Spain gidajen kula da tsaffi da dama an samu wadanda suka kamu da cutar Coronavirus suka mutu, abin da ya janyo tsoro tsakanin 'yan uwa da abokan arziki.