1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sudan da Sudan ta Kudu sun koma Tattaunawa

September 4, 2012

Ƙasashen Sudan da Sudan ta kudu sun sake komawa a kan tebrin shawarwari a Habasha domin warwware rikicin kan iyakar da ke tsakanin su

Source News Feed: EMEA Picture Service ,Germany Picture Service South Sudan's President Salva Kiir (C) arrives at a leaders meeting at the African Union (AU) in Ethiopia's capital Addis Ababa July 14, 2012. Africa faces a serious threat from al Qaeda and its allies trying to set up a sanctuary in northern Mali, African leaders said on Saturday as they pondered political and military strategies aimed at reuniting the divided West African state. The leaders meeting at AU in Addis Ababa are seeking to resolve messy aftermaths of military coups this year in Mali and Guinea-Bissau which have put blots on the continent's democratic credentials after advances in stability and governance in recent years. REUTERS/Tiksa Negeri (ETHIOPIA - Tags: POLITICS CIVIL UNREST) /eingest. sc
sudan kiirHoto: reuters

Yayin da rage makonnin ukku wa'adin da ƙungiyar Tarrayar Afirka ta shata wa ƙsasahen, na su sasanta ko kuma ta hukumta su ,ya ke cikka a ranar 22 ga wannan wata.Ƙungiyar dai ta Tarrayar Afirka ta ƙara tsawaita wa'adin wanda a da, ta tsaida shi a ranar biyu ga watan Agusta da ya wuce.Rahmtullah Osman shi ne ministan harkokin waje na Sudan ya kuma bayyana abin da taron zai tattauna.

Ya ce ''batun raba kan iyaka tsakanin Sudan da Sudan ta kudu da maganar tsaro, da rikicin yankin kudancin Kordafan ;da gokin Nilo, da kuma rabon arzikin albarkatun man fetur tsakanin ƙasahen biyu shi ne ke cikin ajendar taron''.A farkon watan jiya hukumomin Sudan da juba suka rataɓa hannu akan wata yarjejeniya na biyan kuɗaɗen diya na fiton mai da Sudan ta kudu zata riƙa biya ga ta Arewa.

Mawallafi: Abdourahamane Hassane
Edita : Umaru Aliyu