1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sudan ta kudu na janyewa daga fagen daga

Usman ShehuApril 23, 2012

Gwamnatin Sudan ta Kudu tace ta fara janye dakarun ta daga inda ake taƙadda

epa03088900 A handoud picture released by the United Nations Missions in South Sudan (UNMSS), shows President of South Sudan Salva Kiir speaking during a press conference in Juba, South Sudan, 02 February 2012. Kiir said South Sudan is rejecting African Union (AU) high implementation Panel proposal. 'the proposal would bind us to dependency on Sudan's infrastructure' he added. EPA/ISAAC BILLY/HANDOUT HANDOUT EDITORIAL USE ONLY/NO SALES +++(c) dpa - Bildfunk+++
Shugaban ƙasar Sudan ta Kudu, Salva KiirHoto: picture-alliance/dpa

Gwamnatin Sudan ta kudu ta bayyana cewa sojojin ta na ci gaba da picewa daga yankin da suka maye wanda ya jawo fada tsakanin ta da Khartum. Ministan yada labaran a Juba yace dakarun na su na janye, kuma zai dauke su kwanaki ukku kafin su kammala picewa daga yankin Heglig da ake taƙaddama a kansa. Ƙarin haske kan janyewar ya zo ne a dai-dai lokacin da shugaban ƙasar Amirka Barack Obama ya buƙaci Khartum da Juba su shiga tattaunawa don war-ware rikicn.

Mawallafi: Usman Shehu Usman

Edita: Zainab Muhammed Abubakar