Taɓa Ka Lashe: 07.07.201007/10/2010July 10, 2010Nazari kan zamantakewar Musulmai a birane 11 na TuraiKwafi mahadaTallaSakamakon nazarin ya gano cewa da yawa daga cikin Musulman musamman a birnin Berlin na Jamus, sun fi danganta kansu da unguwanninsu ko garuruwan da suke ciki maimakon ƙasar su ta haihuwa.