1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 07.11.2012

November 9, 2012

Rawar da Musulmai a Jamus za su taka a kafofin yaɗa labarun hukuma

Bayan da gwamnatin jihar Baden-Württemberg ta kudu maso yammacin Jamus ta ba wa Musulmai wakilci a cikin majalisar gudanarwar kafar yaɗa labarunta, an yi fatan cewa Musulman za su taka rawar gani bisa manufa.