Taɓa Ka Lashe. 12.05.201005/17/2010May 17, 2010Shekaru 500 na masarautar ZazzauKwafi mahadaTallaTarihin Zariya ko Zazzau dake arewacin Najeriya ba ya cika ba tare ambato tarihin Sarauniya Amina ba wadda tarihi ya nuna ta yi mulki a cikin ƙarni na 15 wato fiye da shekaru 500 da suka gabata.