Tallafawa sojoji bayan dawowa gida daga filin daga
Talla
Da yawa daga cikin sojojin Jamus cikinsu har da Musulmai dake dawowa gida bayan aikin wanzar lafiya a ƙetare kan shiga mawuyacin hali kamar na taɓin hankali da dai sauransu. Don samun mafita ana ba su taimako a cikin rundunar ta Bundeswehr.