Wasan barkwanci tsakanin Barebari da Fulani a arewacin Najeriya
Talla
Wannan wasan barkwanci yana ƙara danƙon zumunci da kuma fahimtar juna a tsakanin Barebarin da kuma Fulani. Irin wannan zumunta ce ta sa a wasu lokuta ma har su kan kwaikwayi al´adun junansu. Daga cikin al´adun kuwa har da na kaɗe-kaɗe.