1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taɓa Ka Lashe: 17.06.2015

Yusuf BalaJune 18, 2015

Shirin ya duba yadda musayar bayanai tsakanin makada na Turai da Afirka za su tallafi juna.

Shirin da cibiyar raya al'adun Jamus da ta Faransa suka shirya a cikin watan Yuni, ya duba yadda musayar bayanai tsakanin makada na Turai da Afirka za su tallafi juna.