Taɓa Ka Lashe: 21.04.2010
April 22, 2010Talla
Har yanzu ƙabilu da yawa na ci-gaba da aiwatar da al'adar nan ta yiwa yara zane ko tsage a fuska ko kuma shasshawa a jikinsu a matsayin alamar ƙabilarsu ta asali. Shin ko wannan al'ada ta dace a wannan zamanin da muke ciki? Akwai ƙarin bayani a cikin shirin.