Taɓa Ka Lashe: 31.03.201004/02/2010April 2, 2010Gidan adana kayan tarihin ayyukan masana´antu a birnin EssenKwafi mahadaTallaA bana birnin Essen dake yankin Ruhr na nan Jamus ya zama ɗaya daga cikin biranen Turai guda uku da aka ba su matsayin manyan biranen raya al'adu na shekarar 2010.