1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lase: 26.12.2012

December 28, 2012

Babban taron Fulani a Adamawa Najeriya

Taron kungiyar Fulani ta duniya Tabbital Fulaku a Najeriya ya zo daidai da cikar kungiyar shekaru 10 da kafuwa. Taron ya samu halarcin Fulani daga ko ina cikin duniya.