1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 02.04.2014

April 5, 2014

Bikin baje kolin kayayyakin tarihin yankin Nok

Baje kolin kayayyakin tarihin al'adun al'ummar yankin na Nok da ke arewacin Najeriya an yi shi ne a gidan baje kolin kayayyakin tarihi na Liebieghaus da ke birnin Frankfurt na Jamus. An dai bayyana wannan baje kolin da cewa ya yi babbar nasara.