1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 03.09.2014

September 5, 2014

Rayuwar 'yan Afirka a Turai a farkon karni na 20.

Tun a farkon karni na 20 'yan Afirka da mutane masu asali da Afirka ke rayuwa a Turai, inda suka bar abubuwa na tarihi kamar al'adunsu na gargajiya da wakoki da dai sauransu.