1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 04.04.2018

April 6, 2018

A kwanakin baya ne Sultann na Damagaram Abubakar Sanda Umaru ya sanar da daukar mataki makamancin na takwaransa na Agadez, na rage hidindimu a lokutan aure tare da kayyade sadakin aure.

Wannan doka da mahukuntan wasu masaurautar Nijar suka dauka na tallafa masu neman aure, shi ne batu da shirinmu na taba ka lashe na wannan makon zai duba.