1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 04.04.2024

Mouhamadou Awal Balarabe
April 9, 2024

Dadaddiyar al'adar nan ta tashe da yara ke yi a cikin watan Azumi a cikin kasashen Hausa na kara yaduwa duk da sauye-sauye na zamani da aka samu

Hoto: Séraphin Zounyekpe/DW

Tashe ya bambanta daga yanki zuwa yanki na kasar Hausa misali a Kano da Sakwato da Katsina da kuma shiyyar gabashin Najeriya har zuwa Jamhuriyar Nijar Halin da ake ciki dai  tashen na fuskantar barazanar gushewa dangane da watsi da al'adun da aka gada tun kaka-da-kakanni.Daga kasa za a iya sauraran sautin shirin