Taba Ka Lashe: 06.02.2024
February 6, 2024![](https://static.dw.com/image/66084216_800.webp)
Talla
Nahiyar Afirka da ke kabilu fiye da dubu biyu, bambancin al'adu sau da yawa yana fuskantar rarrabuwar kawuna na siyasa da matsalolin ci gaba a yankin. Misali a Kamaru mai kabilu 256 zuwa 300 da Jamhuriyar mai kabulu 11 kacal yaya batun raba mulki da mukaman gwamnati yake.