Taba Ka Lashe: 06.+07.04.2016
April 8, 2016Talla
A ranar 3 ga watan Afrilun 2016 Allah Ya yiwa Alhaji Sani Aliyu Dandawo rasuwa yana da shekaru 72 da haihuwa. Shi dai Alhaji Sani Dandawo daya ne daga cikin shahararrun mawakan gargajiya na kasar Hausa wanda ya gaji sana'ar waka daga mahaifinsa Alhaji Aliyu Dandawo.