Taba Ka Lashe: 09.04.201404/11/2014April 11, 2014Shekaru 50 na yarjejeniyar dauko baki ma'aikata zuwa JamusKwafi mahadaTalla A tsakiyar watan Maris yarjejeniyar dauko baki ma'aikata daga wasu kasashen Turai zuwa Jamus ta cika shekaru 50. Shirin ya duba rayuwar wasu tsoffin ma'aikata daga kasar Portugal.