1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taba Ka Lashe: 10.04.2013

April 12, 2013

Bikin al'adu tsakanin Najeriya da Brazil

A kowace shekara al'umar Yarbawa a Legas kan gaiyaci bakaken fata daga kasar Brazil dake da dangantaka ta jini da Yarbawan na Legas, don gudanar da bikin kae kade da wake wake.