Taba Ka Lashe: 12.11.201411/14/2014November 14, 2014Tarihin cikar shekaru 25 da faduwar katangar BerlinKwafi mahadaTalla Jamusawa sun baiyana farin ciki a daidai lokacin da aka cika shekaru 25 da faduwar katangar Berlin, wadda ta zama tushen karkasuwar kasar da nahiyar Turai a fannonin siyasa da akida.